Sultan Abdul Hameed Khan na II (21st September 1842 – 10 February 1918)
Khan ɗaya ne daga Sarakuna ƙarshe-ƙarshe na Daular Usmaniyya da akayi a ƙasar Turkiyya, yayi khalifanci tsakanin 1876 zuwa 1909. Abin sha’awa wannan Sarki ƙwararren kafinta ne har yanzu akwai wasu kayan furnitures da ya ƙera da hannunsa a wasu manyan fadodi tarihi a Istanbul na Turkiya.
Ta fuskar Addini da Sufanci a zamo mai tsananin son Annabi Sallallahu alaihi Wasallama da kishin Musulunci kuma sufi ɗan Ɗarikar Shazaliyya. Akwai ƙasidarsa ya tawassuli da Annabinsaw da aka rubuta a jikin raudar Annbai saw yana cewa a farkon ta:
يَا سيِّدي يا رســولَ الله خُذْ بيدِي
ما لي سِواكَ ولا أَلْـــوي على أحد
فــأنتَ نورُ الهدى فــي كلِّ كَائِنَــةٍ
وأنتَ سرُّ الندى يا خيـــرَ معتمــدِ
و أنتَ حقًــا غياثُ الخلقِ أَجْمَعِهِمْ
وأنتَ هادي الورى للهِ ذي السّـــدَدِ
Ya fuskanci takurawa da makircin Turawan yamma, da ƙokarin kashe shi saboda yadda ya hana a kawo Yahudawa cikin ƙasar Palastinu da hana yaduwar daulolin Europe. Makircin yakai har sai da akai amfani da yan bokon ƙasar sukai juyin juya halin da ya kauda khalifancinsa karshe ma aka soke Khalifa aka kafa daular Turkiyya ta Demokradiyya ƙarkashin Mustapha Kamal Atatürk.
A wanna bidiyon daga cikin wasan kwaikwayon rayuwarsa ne, wani bawan Allah yayi mafarki da Annabinsaw ya aiko shi wajen Sultan Abdul Hameed yana tuna masa cewa jiya ya manta salarin da yake masa da daddare.
8 views
1308
388
6 hours ago 00:21:14 4
[Kings and Generals] How Russia Ended Ukrainian Independence - Early Modern History DOCUMENTARY
6 hours ago 00:20:19 1
[Kings and Generals] Russia’s First Invasion of Ukraine - Ukrainian History DOCUMENTARY
6 hours ago 00:21:02 1
[Kings and Generals] Rise of the Cossacks - Origins of the Ukrainians DOCUMENTARY
6 hours ago 00:19:59 1
[Kings and Generals] Medieval Origins of Ukrainians - Project Ukraine - History DOCUMENTARY
6 hours ago 00:22:13 1
[Kings and Generals] How the German Empire Provoked Ottoman Jihad in WWI
7 hours ago 00:02:44 1
Мурат Тхагалегов и Султан Ураган в «Пусть говорят»
8 hours ago 00:01:22 953
Мехмед фатих султан 26 серия 3 анонс на турецком языке
8 hours ago 00:01:22 6.2K
3 АНОНС 26 серии ФАТИХ СУЛТАН МЕХМЕД
11 hours ago 02:30:55 141
Легенда о чёрном дереве. 2 сезон. 11 серия
12 hours ago 00:09:22 9
Billy Gunn Justin Bradshaw Salvatore Sincere Sultan vs Bob Holly Jesse James Bart Gunn Aldo Montoya - Survivor Series
12 hours ago 00:00:38 64
Video by Гаяз Султанов Парикмахер/Стилист/Обучаю
14 hours ago 00:10:50 2K
Как Нурбану-султан изменила ход истории Османской империи. Невероятная судьба женщины!
18 hours ago 06:33:13 857
III Всероссийский конкурс исполнителей на духовых и ударных инструментах «Вятские фанфары»
18 hours ago 04:12:20 9.6K
SFL 21 | WINTER SERIES | ROAD TO OPEN FC🏆
18 hours ago 00:18:02 13
САМЫЕ ПОПУЛЯРНЫЕ КРЕМЫ ДЛЯ ТЕЛА | LA SULTANE DE SABA, ELEMIS, HEMPZ, ZIELINSKI & ROZEN
19 hours ago 00:04:17 16
Sultans of Swing - Ukulele Version
20 hours ago 04:33:46 323
Мехмед. Султан завоеватель. 2 сезон. 9 - 10 серии
20 hours ago 00:00:35 114
Video by SULTAN авторские изделия в этническом стиле
24 hours ago 00:00:16 8.2K
Султан Омаров
1 day ago 00:00:47 545
Исламские боевики заходят в Алеппо.
1 day ago 00:00:36 369
Запад провинции Алеппо под контролем террористов — до города меньше двух километров, за 36 часов боевики захватили 56 населенных
1 day ago 00:00:33 5
GTA 4 TBoGT клип 1 “Rally 1(Sultan RS)“
1 day ago 00:20:36 1
[Kings and Generals] Cem Sultan: Ottoman Prince in the Heart of Europe
1 day ago 00:02:38 52
Карена Макарена танцует на свадьбе Серго под песни Султана Лагучева - Горький вкус