Garkuwan Shagon ’Yan Sanda ya kashe kafi Wale, Coronavirus ya yi dambe biyar a Maraba

Ajon John Sina da aka yi a Maraba, inda Autan Ali Bata Isarka wanda ake kira Coronovirus ya yi dambe biyar da kisa daya da wanda Garkuwan Bahagon Shagon ;Yan Sanda ya kashe Kafi Wale a wasan da suka yi a Marabar Nyanya jihar Nasarawa, Nigeria.
Back to Top