Namenj - Fatana (Official Video)

Download & Stream Here: Lyrics Yayin da zuciya ta ganki Fatima ta Sai kika wanke dukkanIn Al’amarinta Zanso ki bani Hadin kai a taffiyata Nazam mijinki keko sai ki zam matata Allah Ne yasa Mini Kaunarki a zuciya Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya Ko da bana iya numfashi a rayuwa Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya Fatana Na rayuwa dake Acikin kauna Fatana na mutu dake Fatana Na kare dake Acikin Kauna na Fatana Na mutu dake Inko Hakan ya kasan ce masoyiyata Zaki zamo sarauniya a zuciyata Kina fada zauna kawai ki huta Allah in yabaka ba mai iya Kwata Allah Ne yasa Mini Kaunarki a zuciya Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya Ko da bana iya numfashi a rayuwa Ba Mai iya cire mini kaunarki a zuciya Fatana Na rayuwa dake Acikin kauna Fatana na mutu dake Fatana Na kare dake Acikin Kauna na Fatana Na mutu dake Fatana Na rayuwa dake Acikin kauna Fatana na mutu dake Fatana Na kare dake Acikin Kauna na Fatana Na mutu dake Connect with Nam
Back to Top